M. Sh 15:16 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Amma idan ya ce muku, ‘Ba na so in rabu da ku,’ saboda yana ƙaunarku da iyalinku, tun da yake yana jin daɗin zama tare da ku,

M. Sh 15

M. Sh 15:10-21