M. Sh 15:12 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Idan aka sayar muku da Ba'ibrane ko mace ko namiji, to, sai ya bauta muku shekara shida, amma a ta bakwai, sai ku 'yantar da shi.

M. Sh 15

M. Sh 15:7-18