M. Sh 14:17-19 Littafi Mai Tsarki (HAU)

17. da kwasakwasa, da ungulu, da dimilmilo,

18. da zalɓe, da kowane irin jinjimi, da katutu, da yaburbura.

19. “Dukan 'yan ƙwari masu fikafikai masu rarrafe haram ne a gare ku, kada ku ci su.

M. Sh 14