M. Sh 14:14-17 Littafi Mai Tsarki (HAU)

14. da kowane irin hankaka,

15. da jimina, da ƙururu, da bubuƙuwa, da kowane irin shaho,

16. da mujiya, da babbar mujiya, da ɗuskwi,

17. da kwasakwasa, da ungulu, da dimilmilo,

M. Sh 14