M. Sh 14:11-14 Littafi Mai Tsarki (HAU)

11. “Kuna iya cin dukan halattattun tsuntsaye.

12. Amma waɗannan tsuntsaye ne ba za ku ci ba, mikiya, da gaggafa, da ungulun kwakwa,

13. da duki, da buga zabi, da kowace irin shirwa,

14. da kowane irin hankaka,

M. Sh 14