M. Sh 14:1 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Ku 'ya'ya ne ga Ubangiji Allahnku, kada ku yi wa jikinku zāne, kada kuma ku yi wa kanku sanƙo saboda wani wanda ya rasu.

M. Sh 14

M. Sh 14:1-3