M. Sh 13:16 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ku tattara dukan ganimar garin a dandali, ku ƙone garin da dukan ganimar, hadaya ta ƙonawa ce ga Ubangiji Allahnku. Garin zai zama kufai har abada, ba za a ƙara gina shi ba.

M. Sh 13

M. Sh 13:11-18