M. Sh 12:7 Littafi Mai Tsarki (HAU)

A nan, wato a gaban Ubangiji Allahnku, za ku ci, ku yi murna, ku da iyalanku, a kan dukan abin da Ubangiji Allahnku ya sa muku albarka da shi.

M. Sh 12

M. Sh 12:5-12