M. Sh 12:28 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ku lura, ku kasa kunne ga dukan umarnan da nake umartarku da su, don ku sami zaman lafiya, ku da zuriyarku a bayanku har abada, idan kun aikata abin da yake da kyau, daidai ne kuma a gaban Ubangiji Allahnku.”

M. Sh 12

M. Sh 12:26-29