M. Sh 11:4 Littafi Mai Tsarki (HAU)

da irin abin da ya yi wa sojojin Masar, da dawakansu, da karusansu, da yadda ya sa ruwan Bahar Maliya ya haɗiye su, a sa'ad da suke bin sawunku, da yadda Ubangiji ya hallaka su ƙaƙaf,

M. Sh 11

M. Sh 11:1-7