M. Sh 11:19 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Za ku koya wa 'ya'yanku su, ku yi ta haddace su, sa'ad da kuke zaune a gida, da sa'ad da kuke tafiya, da sa'ad da kuke kwance, da sa'ad da kuka tashi.

M. Sh 11

M. Sh 11:10-26