M. Sh 11:13 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Idan kun yi biyayya da umarnansa waɗanda ya umarce ku da su yau, kun ƙaunaci Ubangiji Allahnku, kun bauta masa da zuciya ɗaya da dukan ranku,

M. Sh 11

M. Sh 11:8-22