M. Sh 10:6 Littafi Mai Tsarki (HAU)

(Isra'ilawa suka kama tafiya daga rijiyoyin Bene-ya'akan suka zo Mosera. Nan ne Haruna ya rasu, aka binne shi. Sai ɗansa Ele'azara, ya gāje shi a matsayinsa na firist.

M. Sh 10

M. Sh 10:1-12