M. Sh 10:17 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Gama Ubangiji Allahnku, Allahn alloli ne, da Ubangijin iyayengiji. Shi Allah mai girma ne, mai iko, mai bantsoro, wanda ba ya son zuciya, ba ya karɓar hanci.

M. Sh 10

M. Sh 10:10-21