M. Sh 10:11 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai Ubangiji ya ce mini, ‘Tashi, ka tafi, ka kama tafiyarka a gaban jama'an nan domin su je, su shiga, su mallaki ƙasar da na rantse wa kakanninsu, zan ba su.’ ”

M. Sh 10

M. Sh 10:9-15