M. Sh 1:36 Littafi Mai Tsarki (HAU)

sai dai Kalibu ɗan Yefunne, shi kaɗai ne zai gan ta. Zan ba shi da 'ya'yansa ƙasar da ƙafarsa ta taka, gama shi ne ya bi Ubangiji sosai.’

M. Sh 1

M. Sh 1:31-37