M. Sh 1:33 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Shi wanda ya bishe ku, ya nuna muku inda za ku yi zango. Da dare yakan nuna muku hanya da wuta, da rana kuma yakan bi da ku da girgije.”

M. Sh 1

M. Sh 1:29-42