M. Had 9:14 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Dā akwai wani ɗan ƙaramin gari, mutane kuma suke ciki. Sai wani babban sarki ya kawo masa yaƙi, ya kafa masa babban sansani.

M. Had 9

M. Had 9:12-18