M. Had 8:14 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Dubi aikin banza da yake faruwa a duniya. Wani lokaci adalai suke shan hukuncin da za a yi wa mugaye, mugaye kuwa su karɓi sakayyar da za a ba adalai. Na ce wannan ma aikin banza ne.

M. Had 8

M. Had 8:12-17