M. Had 8:1 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Mutum mai hikima ne kaɗai ya san ainihin ma'anar yadda abubuwa suke. Hikima takan sa shi fara'a, da sakin fuska.

M. Had 8

M. Had 8:1-9