M. Had 7:25 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma na duƙufa neman ilimi, ina ta yin nazari, ina nema in san hikima da amsoshin tambayoyina, in kuma san mugunta da wautar dakikanci.

M. Had 7

M. Had 7:19-29