M. Had 7:12 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Hikima mafaka ce, takan kāre mutum kamar yadda kuɗi yake yi.Kiyayewar da hikima takan yi wa mai ita, ita ce amfanin ilimi.

M. Had 7

M. Had 7:6-19