M. Had 6:11-12 Littafi Mai Tsarki (HAU)

11. Yawan magana yakan ɓata al'amari. Wane amfani zai yi wa mutum?

12. Wa ya san abin da ya fi dacewa ga mutum a 'yan kwanakinsa marasa amfani? Sukan wuce kamar inuwa. Wa kuma zai iya faɗa wa mutum abin da zai faru a duniya bayan rasuwarsa?

M. Had 6