M. Had 5:7 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Yawan mafarkanka, da dukan ayyukanka, da yawan maganganunka duk banza ne, duk da haka ya fi maka amfani ka yi tsoron Allah.

M. Had 5

M. Had 5:1-13