M. Had 4:9-11 Littafi Mai Tsarki (HAU)

9. Biyu sun fi ɗaya, gama za su fi samun amfanin wahalar aikinsu.

10. Gama idan ɗaya daga cikinsu ya fāɗi, ɗayan zai taimake shi ya tashi, amma idan ya faɗi yana shi kaɗai, to, tir, domin ba wanda zai taimake shi.

11. Idan mutum biyu sun kwanta tare, za su ji ɗumin juna, amma ƙaƙa mutum ɗaya zai ji ɗumi?

M. Had 4