M. Had 4:12 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Mutum biyu za su iya kāre kansu su ci nasara, amma mutum ɗaya ba zai iya kāre kansa ya ci nasara a kan wanda ya kawo masa hari ba. Igiya riɓi uku tana da wuyar tsinkawa.

M. Had 4

M. Had 4:5-16