M. Had 2:21 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Kai ne ka yi aiki da dukan hikimarka, da iliminka, da gwanintarka, amma kuma tilas ka bar shi duka ga wanda bai yi wahalar kome a ciki ba. Wannan ma bai amfana kome ba, mugun abu ne.

M. Had 2

M. Had 2:15-26