M. Had 2:16 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Gama ba za a ƙara tunawa da mai hikima ko wawa ba, nan gaba za a manta da dukansu. Yadda mai hikima yake mutuwa haka ma wawa yake mutuwa.

M. Had 2

M. Had 2:13-18