M. Had 12:1 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ka tuna da Mahaliccinka a kwanakin samartakarka kafin mugayen kwanaki da shekaru su zo, da za ka ce, “Ba na jin daɗinsu.”

M. Had 12

M. Had 12:1-7