M. Had 11:3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Idan gizagizai sun cika da ruwa sukan sheƙar da shi ƙasa. A inda itace ya faɗi, a nan zai kwanta, ko wajen kudu ko arewa.

M. Had 11

M. Had 11:1-10