M. Had 10:20 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Kada ka zagi sarki ko a cikin zuciyarka, kada kuma ka zagi mawadaci a cikin ɗakin kwananka, gama tsuntsu zai kai maganarka, wani taliki mai fikafikai zai tone asirinka.

M. Had 10

M. Had 10:14-20