M. Had 1:7 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Kowane kogi yakan gangara zuwa teku,Amma har yanzu teku ba ta cika ba.Ruwan yakan koma mafarin kogin,Ya sāke gangarawa kuma.

M. Had 1

M. Had 1:1-16