Luk 7:29 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Da duk jama'a da masu karɓar haraji suka ji haka, suka tabbata Allah mai adalci ne, aka yi musu baftisma da baftismar Yahaya.

Luk 7

Luk 7:26-35