Luk 7:16 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai tsoro ya kama su duka, suka ɗaukaka Allah suna cewa, “Lalle, wani annabi mai girma ya bayyana a cikinmu,” da kuma, “Allah ya kula da jama'arsa.”

Luk 7

Luk 7:8-23