Luk 6:25 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Kaitonku, ku da kuke ƙosassu a yanzu, don za ku ji yunwa. “Kaitonku, ku masu dariya a yanzu, don za ku yi baƙin ciki, ku yi kuka.

Luk 6

Luk 6:15-31