Luk 5:26 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai suka yi mamaki matuƙa, su duka, suka yi ta ɗaukaka Allah, tsoro kuma ya kama su, suka ce, “Yau mun ga al'ajabai!”

Luk 5

Luk 5:24-28