Luk 4:29 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai suka tashi suka fitar da shi bayan gari, har suka kai shi goshin dutsen da aka gina garinsu a kai, don su jefa shi ƙasa.

Luk 4

Luk 4:22-33