Luk 4:20 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ya rufe littafin ya mayar wa mai hidima, ya zauna. Duk waɗanda suke cikin majami'a suka zuba masa ido.

Luk 4

Luk 4:15-29