Luk 3:5 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Za a cike kowane kwari,Kowane dutse da kowane tsauni za a baje su.Za a miƙe karkatattun wurare,Za a bi da hanyoyin da ba su biyu ba.

Luk 3

Luk 3:1-9