Luk 3:23 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Yesu kuwa sa'ad da ya fara koyarwa, yana da shekara wajen talatin. An ɗauke shi a kan, wai shi ɗan Yusufu ne, wanda yake ɗan Heli,

Luk 3

Luk 3:16-24