Luk 3:2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

a zamanin da Hanana da Kayafa suke manyan firistoci, Maganar Allah ta zaike wa Yahaya ɗan Zakariya a jeji.

Luk 3

Luk 3:1-3