Luk 3:17 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ƙwaryar shiƙarsa tana hannunsa, zai kuwa share masussukarsa sarai sarai, ya taro alkama ya sa a rumbunsa, amma ɓuntun sai ya ƙone shi a wuta marar mutuwa.”

Luk 3

Luk 3:7-19