Luk 3:14 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Waɗansu soja ma suka tambaye shi, “To, mu fa, me za mu yi?” Sai ya ce musu, “Kada ku yi wa kowa ƙwace ko ƙazafi. Ku dai dangana da albashinku.”

Luk 3

Luk 3:9-20