Luk 24:1-3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

1. A ranar farko ta mako kuwa, da asussuba, suka je wurin kabarin da kayan ƙanshi da suka shirya.

2. Sai suka tarar an mirgine dutsen daga kabarin.

3. Suka shiga ciki, amma ba su sami jikin Ubangiji ba.

Luk 24