Luk 22:66 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Da gari ya waye sai majalisar shugabannin jama'a ta haɗu, da manyan firistoci da kuma malaman Attaura. Suka kai shi ɗakin majalisarsu suka ce,

Luk 22

Luk 22:59-71