Luk 22:55 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Da suka hura wuta a tsakar gida suka zazzauna, Bitrus ma ya zauna a cikinsu.

Luk 22

Luk 22:45-62