Luk 22:47 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Kafin ya rufe baki, sai ga taron jama'a suka zo, mutumin da ake kira Yahuza, ɗaya daga cikin sha biyun nan, yake musu jagaba. Sai ya matso kusa da Yesu, don ya sumbace shi.

Luk 22

Luk 22:37-49