Luk 22:32 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ni kuwa na yi maka addu'a, kada bangaskiyarka ta kāsa. Kai kuma, bayan da ka juyo, sai ka ƙarfafa 'yan'uwanka.”

Luk 22

Luk 22:26-38