Luk 21:8 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai ya ce, “Ku kula fa kada a ɓad da ku. Don mutane da yawa za su zo da sunana, suna cewa su ne ni, suna kuma cewa, ‘Lokaci ya yi kusa.’ To, kada ku bi su.

Luk 21

Luk 21:1-15