Luk 21:23 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Kaiton masu juna biyu da masu goyo a wannan lokaci! Don matsanancin ƙunci zai saukar wa ƙasar, da kuma fushin Allah ga jama'an nan.

Luk 21

Luk 21:13-33